Ecclesiastes 4:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wawa yakan kame hannuwansa yă kuma lalatar da kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَاوَا يَكَنْ نَطَ حَنُّوَنْسَ يَذَوْنَ حَرْ يُنْوَ تَثِنْيٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su ce, “Wawa ne zai ƙi yin aiki, ya zauna har yunwa ta kashe shi.”