Ecclesiastes 4:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ga wani abu marar amfani a duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَ غَ وَنِ أَبِنْ بَنْظَ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma ga wani abu a zaman mutum, wanda bai amfana kome ba,