Ecclesiastes 5:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda kaya suke haɓaka, haka ma masu amfani da su. Kuma wane amfani ne suke ga mai shi in ba ciyar da idanunsa a kansu ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ أَرْزِڧِ يَڧَارُ، مَاسُثِ كُمَ سُكَنْ ڧَارُ؞ وَنٜىٰ أَمْڢَانِ مَيْ أَرْزِڧِ ذَيْسَامُ؟ سَيْ دَيْ يَسَنِ يَنَدَ أَرْزِڧِ كَوَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gwargwadon dukiyarka gwargwadon mutanen da za ka ciyar, ribarka kaɗai ita ce sanin kana da dukiya.