Ecclesiastes 5:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Barcin maโaikaci daษi gare shi, ko yฤ ci kaษan ko da yawa, amma yalwar mai arziki ba ta barinsa yฤ iya yin barci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุนูููููุซู ูููููู ุฌู ุฏูุงุทููู ุจูุฑูุซูููุณูุ ูููุงู ููููุฏู ุนูุจูููุซู ููุทููู ูููุงู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ฺงููุงูุดููู ู
ููู ุงููุฑูุฒฺูงู ูููููู ููููุดู ุจูุฑูุซู ุณูุจููุงูุฏู ุฏูุงู
ูููุฑู ูููููู ุงููุฑูุฒฺูงูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ma'aikaci, ko yana da isasshen abinci, ko ba shi da isasshe, duk da haka yakan ji daษin barcinsa da dare. Amma mawadaci yakan kwana bai rintsa ba, saboda yawan tunani.