Ecclesiastes 5:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga wani mugun abu a duniya, arzikin da aka ajiye don yă cuce mai shi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَغَ وَنِ مُوغُنْ أَبُ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ، دُوكِيَرْ دَ مَيْ عِتَ يَيِ أَجِيَ يَجَا مَسَ بَڧِنْ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani mugun abu da na gani a duniyan nan, shi ne mutane sun ajiye kuɗi domin lokacin da za su bukace su.