Ecclesiastes 5:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko kuwa dukiyar da ta ɓace ta wata hasara, har ya zama sa’ad da ya haifi ɗa, babu abin da ya bar masa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ كُمَ دُوكِيَ تَلَلَثٜىٰ سَبُواْدَ مُوغُوَرْ هَسَرَ، حَرْ مَا بَابُ أَبِنْدَ ذَيْ ضَغٜىٰ وَنْدَ ذَاعَ بَرْ وَ یَیَ غَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sukan lalace saboda muguwar ma'amala, har ba abin da ya ragu da za su bar wa 'ya'yansu gado.