Ecclesiastes 5:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ma mugun abu ne, Yadda mutum ya zo, haka zai koma, to, wace riba ce ya ci, da yake ya yi wahalar iska ce kawai?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุง ู…ููˆุบูู†ู’ ุงู”ูŽุจู ู†ูœู‰ูฐุž ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุทูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฏูŽู…ู’ ูŠูŽุฐููˆุงู’ุŒ ุญูŽูƒูŽูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูŽุž ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุณูŽุงู…ููˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุฑู’ ฺงููˆุงู’ฺงูŽุฑูู†ู’ ูƒูŽุงู…ูู†ู’ ุงู•ูุณู’ูƒูŽุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan mugun abu ne, mukan tafi kamar yadda muka zo. Mukan yi aiki, muna ฦ™oฦ™ari mu kama iska, me muka samu ke nan?