Ecclesiastes 5:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yi subul da bakinka, kada zuciyarka tฤ yi garajen furta wani abu a gaban Allah. Allah yana sama kai kuma kana duniya, saboda haka, kada kalmominka su zama da yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุฐูู
ู ู
ููู ุณูููุฑููู ุจูุงููุ ูููุงู ููุจูุฑู ุฐููุซูููุงุฑููู ุชููู ุณูููุฑู ุชฺูขูุชูุฑูุฏู ู
ูุบููู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ูููู ุงูู ุณูู
ูุ ูููู ูููู ูููููููู ุนูุฏููููููุงุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููุฏู ูููู ููููู
ููุงูู
ู ฺขูููููฐุฏู ุงููุจูููุฏู ููููู
ูุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yi tunani kafin ka yi magana, kada ka yi wa Allah wa'adi na gaggawa. Allah yana Sama kai kuwa kana duniya. Don haka kada ka faษa fiye da abin da ya kamata.