Ecclesiastes 5:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ƙyar yake tunani a kan kwanakin rayuwarsa, domin Allah ya yarje masa, yă zauna da farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا إِرِنْ مُتُمِنَّنْ بَايَ ثِكَ دَامُوَ، سَبُواْدَ اللَّهْ يَنَ بِيَ مَسَ بُڧَاتَرْ ذُوثِيَارْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake Allah ya yarje masa, ya zauna da farin ciki, ba ya cika damuwa saboda rashin tsawon kwanaki.