Ecclesiastes 5:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda son cika buri yakan zo saโ€™ad da kana da yawan damuwa, haka jawabin wawa yake saโ€™ad da yake yawan magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุฏูŽุงู…ููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู…ูŽฺขูŽุฑู’ูƒูŽูŠู’ุž ุญูŽูƒูŽ ู…ูŽุง ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูˆูŽูˆูŽู†ู’ุซูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yawan damuwarka yana iya sa ka yi mafarkai. Yawan maganarka kuma yana iya sa ka ka yi maganar wauta.