Ecclesiastes 5:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da ka yi alkawari ga Allah, kada ka ษata lokaci wajen cika shi. Ba ya jin daษin wawaye; ka cika alkawarinka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ูููู ุถฺููููููุง ุบู ุงูููููู ุ ููุฏู ูููปูุงุชู ูููุงูููุซููู ุซูููุงููุงุ ุบูู
ูุง ุจูุงูู ุฌููู ุฏูุงุทููู ุถฺููููููุงุฑู ููููููููฐุ ุณููู ููุซููู ุถฺููููููุงุฑูุฏู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka yi wa'adi ga Allah, yi hanzari ka cika, gama wawa ba shi da wani amfani a gare shi. Sai ka cika wa'adin da ka yi!