Ecclesiastes 6:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga wani mugun abu a duniya, ya kuma nawaita wa mutane ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَ لُورَ أَݣَويْ وَنِ مُوغُنْ أَبُ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ، أَبِنْ كُوَ يَڢِ مُونِ عَكَنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma lura, a duniyan nan an yi wa ɗan adam rashin adalci ƙwarai.