Ecclesiastes 6:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yadda yawan magana take haka ƙarancin amfaninta, yaya wannan zai amfane wani?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَدَّ مَغَنَ تَنَ تَڧَارُوَ، حَكَمَا رَشِنْ أَمْڢَانِنْتَ يَكٜىٰ تَڧَارُوَ؞ يَيَ وَنَّنْ ذَيْ كَٰوُاْ أَمْڢَانِ غَ مُتُمْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yawan magana yakan ɓata al'amari. Wane amfani zai yi wa mutum?