Ecclesiastes 6:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama wa ya san abin da ya fi dacewa ga mutum a ’yan kwanakinsa marasa amfani da sukan wuce kamar inuwa? Wa kuma zai iya faɗa masa abin da zai faru a duniya bayan ya rasu?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، وَيَسَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَ ݣَوْ غَ طَنْ أَدَمْ أَدُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْسَ مَرَسَ أَمْڢَانِ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ وُثٜىٰوَ كَمَرْ إِنُوَ؟ وَ كُمَ ذَيْ ڢَطَا مَسَ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَرُ بَايَنْ رَايُوَرْسَ عَدُونِيَرْ نَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa ya san abin da ya fi dacewa ga mutum a 'yan kwanakinsa marasa amfani? Sukan wuce kamar inuwa. Wa kuma zai iya faɗa wa mutum abin da zai faru a duniya bayan rasuwarsa?