Ecclesiastes 6:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haihuwa ba tă amfane wanda aka haifa gawa ba, gama ya zo daga duhu ya koma duhu inda aka manta da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَبَنْظَنٜىٰ جَرِرِنْ يَذُواْ، أَدُهُ يَتَڢِے، دُهُ نٜىٰ كُمَ يَرُڢٜىٰ سُونَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haihuwar ba ta amfane shi kome ba, gama ya zo daga duhu ya koma duhu inda aka manta da shi.