Ecclesiastes 6:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da me mai hikima ya fi wawa? Wace riba ce matalauci yakan samu don yฤ iya zama da mutane?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ูููฐ ู
ููู ุญูููู
ู ฺููขู ููุงููุงุ ููููููฐ ุงููู
ฺูขูุงูู ููููฐ ุชููููู ููููููฐุฏูุดู ุชูููููููุฑู ุณูููููุณู ููุฏูู ุฐููู ุฐูู
ู ุฏู ู
ูุงุณู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da me mai hikima ya fi wawa? Wace riba ce kuma matalaucin da ya iya zama da mutane zai samu?