Ecclesiastes 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gara abin da ido ya gani da kwaษayin da bai sami biyan bukata ba. Wannan ma ba shi da amfani, naushin iska ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺ ููู
ูู ุงููุจูููุฏู ุนูุฏููุงู ููุบูููุ ุฏู ุงูู ุณูุง ุฑููู ุนููููู ุงููุจูุจููู ุจูุฑูููุชูููุ ููููููู ู
ูุง ุจูููุธูููููฐุ ููู
ู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููุงู
ููู ุงููุณููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da ya zo hannu ya fi dogon buri gama dogon buri aikin banza ne, harbin iska kawai.