Ecclesiastes 7:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hikima, kamar gādo, abu mai kyau ne tana kuma da amfani ga waɗanda suka ga rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حِكِمَ تَنَدَ ݣَوْ كَمَرْ غَادُواْ، تَنَدَ أَمْڢَانِ غَ دُكَنْ مَاسُ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kamata kowane mutum ya zama mai hikima, Gama tana da kyau kamar cin gādo.