Ecclesiastes 7:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hikima mafaka ce takan kฤre mutum kamar yadda kuษi suke yi. Kiyayewar da hikima takan yi wa mai ita ita ce amfanin ilimi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุญูููู
ู ุชููููู ฺูุฑูููฐ ู
ูุชูู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุทู ููููููููุ ุญูููู
ู ุชููููู ููููุงููููฐ ุฑููู ู
ููู ุนูุชูุ ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุงููู
ฺูขูุงูููู ุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hikima mafaka ce, takan kฤre mutum kamar yadda kuษi yake yi. Kiyayewar da hikima takan yi wa mai ita, ita ce amfanin ilimi.