Ecclesiastes 7:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka cika yin adalci, fiye da kima, kada kuma ka cika yin hikima, don me za ka hallaka kanka!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَطَوْكِ كَنْكَ كَيْ مَيْ أَدَلْثِے نٜىٰ سُواْسَيْ، كُمَ كَدَ كَثِكَ نُونَ كَيْ مَيْ حِكِمَ نٜىٰ؞ دُوانْمٜىٰ ذَاكَ كَشٜىٰ كَنْكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka cika yin adalci, kada kuma ka cika yin hikima, gama don me za ka kashe kanka?