Ecclesiastes 7:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da kyau ka kama ɗaya ba tare da ka saki wancan ba. Mai tsoron Allah zai guji wuce gona da iri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڠُومَّ كَبِے شَوَرَرْ نَنْ بِيُ مَيْمَكُواْ كَبِے طَيَ كَبَرْ طَيَ؞ غَمَا شِے وَنْدَ يَكٜىٰ ڟُواْرُوانْ اللَّهْ ذَيْ عِيَ بِنْ دُكَنْ وَطَنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka riƙe wannan zai amfane ka. Kada ka bar wancan, gama shi wanda yake tsoron Allah zai yi amfani da su.