Ecclesiastes 7:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka mai da hankali ga dukan abin da mutane suke faษ—i, in ba haka ba wata rana za ka ji bayinka suna zaginka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุจูŽุงุฏูŽ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ูู†ู’ูƒูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุทูŽุงุŒ ู…ูŽูŠู’ูŠููˆููˆูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุงุฌู ู…ูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุซูู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฐูŽุงุบูู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka kula da kowane abu da mutane suke faษ—a, mai yiwuwa ne ka ji baranka yana zaginka.