Ecclesiastes 7:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da me hikima take, Abin ya yi mana zurfi ƙwarai, yana da wuyar ganewa, wa zai iya gane shi?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَعَنِنْ رَايُوَا يَنَدَ ظُرْڢِ ڨُورَيْ، أَبُ نٜىٰ مَيْ وُيَرْ غَانٜىٰوَ؞ وَ ذَيْ غَانٜىٰ أَسِيرِنْسَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne zai iya sanin gaibi? Abin ya yi mana zurfi ƙwarai, yana da wuyar ganewa.