Ecclesiastes 7:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na mai da hankalina ga fahimi, don in bincika in nemi hikima da yadda aka tsara abubuwa, in kuma fahimci wawancin mugunta da haukar wauta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌููููุง ููุณูุง ูููููู ุซููููู ููููฐู
ููู ุณูููุ ุงูููููู ุจูููุซูููููฐุ ุงูููููููฐู
ู ุญูููู
ู ุฏู ุงููู
ูุณููุงูุดููู ุชูู
ูุจููููุงูููููุ ุงููููููู
ู ุณููู ููููููุซููู ู
ูุบูููุชูุงุ ุฏู ููู
ู ููุฏูู ููููููุซู ูููููู ููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma na duฦufa neman ilimi, ina ta yin nazari, ina nema in san hikima da amsoshin tambayoyina, in kuma san mugunta da wautar dakikanci.