Ecclesiastes 7:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na iske wani abin da ya fi mutuwa ษaci mace wadda take tarko ne, wadda zuciyarta tarko ne wadda kuma hannuwanta sarฦa ne. Mutumin da ya gamshi Allah zai tsere mata, amma za tฤ kama mai zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงูููู ุชูุฑูุฑู ุฏู ุงููุจูููุฏู ฺููขู ู
ูุชููู ุทูุงุซูุ ู
ููุบูููุฑู ู
ูุซูููฐูููููุ ููุชููุงู ููููููุซูุ ู
ููู ููููู ู
ููู ฺงููููู ุฏู ุฐููุซูููุงุฑู ุชูุฑููููุงู ู
ููู ุฑูุงุบูุ ุถูููโุบูู
ูููฐููุฑู ุญููููููููุชู ููู
ูุฑู ุชูุณูุฑฺูงู ุซูููฐุ ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ฺขูุฑูููุชู ูู ุงูููููู ุฑููู ุฐููู ูููปูุชู ุฏูุบู ุญููููููููุชูุ ุนูู
ููุง ู
ูุชูู
ู ู
ููู ุฐููููุจู ุจูุฐููู ูููปูุชู ุฏูุบู ุญููููููููุชูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na iske wani abu da ya fi mutuwa ษaci, wato mace wadda ฦaunar da take yi maka za ta kama ka kamar tarko, kamar kuma raga. Rungumewar da za ta yi maka za ta ษaure ka kamar sarฦa. Wanda Allah yake jin daษinsa zai tsere mata, amma za ta kama mai zunubi.