Ecclesiastes 7:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malami ya ce, “Duba, abin da na gane ke nan. “Na tara abu guda da wani, don in gane tsarin abubuwa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبَ، أَبِنْدَ نَتَرَرْ، إِنْجِ مَيْ وَعَظِ، «نَيِ تَڧَارَ طَيَ عَكَنْ طَيَ نَڠُودَ أَبُبُوَ دُواْمِنْ إِنْ سَنْ أَمْسُواْشِنْ تَمْبَيُواْيِنَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka ne, in ji Mai Hadishi, da kaɗan da kaɗan na gane wannan sa'ad da nake neman amsa.