Ecclesiastes 7:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ne kaɗai abin da na gane. Allah ya yi mutum tsab amma sai muka rikitar da kanmu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوبَ! وَنَّنْ نٜىٰ كَطَيْ نَتَرَرْ، اللَّهْ يَيِ یَنْ أَدَمْ دَ ذُوثِيَا أَ مِيڧٜىٰ، عَمَّا سُكَ مَيْدَ كَنْسُ مَاسُ رَايُوَرْ ݣُونَ ݣُونَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ne kaɗai abin da na gane, tsaf Allah ya yi mu, amma mu muka rikitar da kanmu.