Ecclesiastes 7:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar ƙarar ƙayar da take karce gindin tukunya, haka dariyar wawaye take. Wannan ma ba shi da amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ڧَارَرْ دَارِيَارْ وَاوَا تَنَ كَمَ دَ ڧَارَرْ ڧَيَ مَيْ ثِنْ وُتَا عَڧَرْڧَشِنْ تُكُنْيَ نٜىٰ؞ ڧَارَ ثٜىٰ كَوَيْ، وَنَّنْ مَا بَنْظَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dariyar wawa kamar ƙarar ƙayar da take karce gindin tukunya ce. Wannan ma aikin banza ne.