Ecclesiastes 8:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan kuma, na ga an binne masu mugunta, waɗanda suke shiga da fita daga tsattsarkan wuri suke kuma samun yabo a birnin da suka yi wannan. Wannan ma ba shi da amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا كُمَ غَ عَكَنْ بِنّٜىٰ مُوغَيٜىٰ دَ بَنْ غِرْمَ، مُتَنٜىٰنْدَ دَا سُكَنْ شِغَ سُڢِتَ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے، عَكَنْ يَبٜىٰسُ عَبِرْنِنْ دَ دَا سُكَنْيِ مُغُنْتَارْسُ؞ وَنَّنْ مَا بَنْظَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika na ga an kai mugaye an binne, amma a birnin nan inda suka aikata wannan mugun abu, mutane suna yabonsu, amma sun kuma manta da su. Wannan kuma aikin banza ne.