Ecclesiastes 8:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da na mai da hankalina don in sami hikima in kuma lura da wahalar mutum a duniya, ko da a ce idanunsa ba sa barci dare da rana,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽูŠู ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ ุณูŽุง ูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุบูŽ ุณูŽุงู…ูู†ู’ ุญููƒูู…ูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุฑููˆูŽ ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ุจูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽุจูŽุง ุนูุฏููˆุงู’ู†ูŽ ุจูŽุฑู’ุซูุจูŽ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A duk lokacin da nake ฦ™oฦ™ari in zama mai hikima, in san abin da yake faruwa a duniya, sai na gane, ko da a ce mutum ba zai yi barci ba dare da rana,