Ecclesiastes 8:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi biyayya da umarnin sarki, na ce, saboda alkawarin da ka yi a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَكِيَايٜىٰ عُمَرْنِنْ سَرْكِے، سَبُواْدَ ضَنْڟُوَارْ بِيَيَّ وَدَّ كَطَوْكَ أَغَبَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kiyaye umarnin sarki saboda alkawarin da ka ɗauka.