Ecclesiastes 8:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yi hanzarin tashi daga gaban sarki. Kada ka kāre abin da ba daidai ba, gama zai iya yin duk abin da ya ga dama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَيِ سَوْرِ، عَمَّا كَڢِتَ دَغَ غَبَنْ سَرْكِے؞ كَدَ كَدَطٜىٰ أَوُرِے مَيْ حَڟَرِ، غَمَا سَرْكِے يَنَ عِيَيِنْ أَبِنْدَ يَغَ دَامَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki yana iya yin kowane abu da ya ga dama, don haka ka guje wa wurin da yake, kada ka zauna a wuri mai hatsari haka.