Ecclesiastes 8:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga dukan waษ—annan, yayinda na lura da kowane abin da ake yi a duniya. Akwai lokacin da mutum yakan nauyaya wa waษ—ansu ba da sonsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏููƒูŽุŒ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ ุณูŽุง ูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ุงู”ูŽ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุž ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูุŒ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุซููˆุซูœู‰ูฐ ุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ga wannan duka a sa'ad da nake tunani a kan abubuwan da ake yi a duniyan nan, duniyar da waษ—ansu sukan sami mulki, waษ—ansu kuwa su sha wuya a ฦ™arฦ™ashinsu.