Ecclesiastes 9:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ga wani misali game da hikima a duniya wanda ya burge ni sosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَ غَا وَنِ أَبِنْ كُواْيِ غَمٜىٰدَ حِكِمَ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ، أَغَرٜىٰنِ بَبَّنْ أَبُنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A duniyar nan na ga wani babban al'amari game da hikima.