Ecclesiastes 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An yi wani ɗan ƙaramin birni mai mutane kaɗan a ciki. Sai wani babban sarki ya kawo masa yaƙi, ya kafa masa babban sansani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَا أَݣَويْ وَنِ ڧَرَمِنْ بِرْنِ، مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ عَثِكِ كَطَنْ نٜىٰ؞ سَيْ وَنِ بَبَّنْ سَرْكِے يَكَٰوُاْ مَسَ يَاڧِ، يَكُمَ كٜىٰوَيَ بِرْنِنْ، يَتَادَ أَبُبُوَنْ هَوْرَ كَتَنْغَ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā akwai wani ɗan ƙaramin gari, mutane kuma suke ciki. Sai wani babban sarki ya kawo masa yaƙi, ya kafa masa babban sansani.