Ecclesiastes 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda yake da rai a wannan duniya ta rayayyu, yana sa zuciya, gara rayayyen kare da mataccen zaki!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏููููู ููููุฏู ููููููฐุฏู ุฑูููุ ููููุฏู ุณูููุฑููู ุณูุง ุฐููุซูููุง ูููู ุบูุจูุ ุบูู
ูุง ฺ ููู
ูู ููุฑูููฐ ู
ููู ุฑููู ุฏู ู
ูุชูุซููููฐูู ุฐูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma dukan wanda yake da rai a wannan duniya ta rayayyu, yana sa zuciya, gara rayayyen kare da mataccen zaki.