Ecclesiastes 9:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙaunarsu, ƙiyayyarsu, da kuma kishinsu tuni sun ɓace; ba za su taɓa zama sashen wani abin da yake faruwa a duniya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَوْنَرْسُ دَ ڧِيَيَّرْسُ دَ كِيشِنْسُ سُنْ مُتُ تَرٜىٰدَسُو؞ بَذَاسُ سَاكٜىٰ شِغُواْوَ ثِكِنْ أَبُبُوَنْ دَ عَكٜىٰيِ أَ رَايُوَرْ دُونِيَرْ نَنْ بَكُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaunarsu, da ƙiyayyarsu, da kishinsu sun mutu tare da su. Ba za su ƙara yin wani abu da ake yi a duniya ba.