Ephesians 1:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina kuma adduโa cewa zuciyarku tฤ waye don ku gane ko mene ne sa zuciyan nan da ya kira ku a kansa, ku kuma san darajar dukiyan nan wadda take ta mutanen Allah, wato, albarkunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุงููุฏููุนู ููู
ู ุงูููููู ููุณูุง ุญูุตูููููฐููุณู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ูููุงู ู
ูููฐููููฐููููฐ ุณูุง ุฐููุซูููุงุฑู ููููุฏู ููููุฑูุงูู ุนูููููุชูุ ููููู
ู ุณููู ูููุงู ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููููุฑู ุฏูุฑูุฌูุฑู ุงููููุจูุฑูููุฑู ุบูุงุฏููุงูููููู ููููุฏู ููููููฐ ุฏููุงูู
ููู ฺูุฑูููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a kuma sa ku ku waye ta idon zuci, domin ku san ko mene ne begen nan da ya kira ku a kai, da kuma ko mene ne yalwar gฤdonsa mai ษaukaka a game da tsarkaka,