Ephesians 1:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya yi abin da ya nufa, ya kuma sanar mana shirin asirin da ya riga ya shirya yฤƒ cika ta wurin Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุณูŽุง ู…ููƒูŽ ุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณููŠุฑูู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ุณูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู†ูฺขูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุงูƒูู…ูŽ ุดูุฑู’ูŠูŽ ูŠูŽุซููƒูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya sanasshe mu asirin nufinsa, bisa ga kyakkyawan nufinsa da ya nufa ya cika ta wurin Almasihu.