Ephesians 2:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kuma tuna a lokacin ba ku san Kiristi ba. A ware kuke daga mutanen Israโ€™ila, ba ku kuma da dangantaka da alkawaran da Allah ya yi da su. Kun yi zama a duniyan nan babu bege kuma babu Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูุชูู†ูŽ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุจูŽุนูŽู‡ูŽุทูŽูƒู ุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุจูŽุŒ ุจูŽุงูƒู ุฏูŽ ู…ูŽฺŸูŽูŠู ุซููƒูู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ุจูŽฺงููŠู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠูุž ูƒููˆ ุฏูŽูŠู’ ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ ุจูŽุงูƒู ุฏูŽ ุจูœู‰ูฐุบูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุงูƒู ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma tuna a lokacin nan a rabe kuke da Almasihu, bare ne ga jama'ar Isra'ila, bฤฦ™i ne ga alkawaran nan da Allah ya yi, marasa bege, marasa Allah kuma a duniya.