Ephesians 2:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu a cikin Kiristi Yesu, ku da dฤ kuke can da nesa an kawo ku kusa ta wurin jinin Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุฐู ูููู ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุ ููู ุฏู ุฏูุง ููููููฐ ุซููู ุฏููููุณูุ ุงูููููููฐููุงููู ููุณู ุชูููุฑููู ุฌููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a yanzu, a cikin Almasihu, ku da dฤ kuke can nesa, an kawo ku kusa ta wurin jinin Almasihu.