Ephesians 2:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kiristi ya ba da jikinsa don yฤ kawar da doka da dukan umarnanta da kuma ฦaโidodinta. Ya yi haka domin yฤ halicci sabuwar zuriya daga zuriyoyin nan biyu. Ta haka kuma ya kawo salama tsakaninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุฑูุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ูููู ุชู ู
ููุณููฐู ู
ููู ุนูู
ูุฑููููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏู ุชูููุฑููู ุจูุงุฏู ุฌูููููุณูุ ูููู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุชูููุฑูููุณู ููุญูููุซูู ุณูุงุจูููุฑู ุฐูุฑููู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ูููู ุจูููุ ุชููููู ููู
ู ูููููฐููุงู ุณูููู
ู ฺูููุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ya soke Shari'ar nan mai umarni da dokoki, ta wurin ba da jikinsa, domin ta gare shi yฤ halicci sabon mutum guda daga mutanen nan biyu, ta haka yฤ kawo salama,