Ephesians 2:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurinsa ne dukan ginin yake a haɗe, shi ne kuma yake sa ginin yă yi girma, yă zama haikali mai tsarki domin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِينٜىٰ وَنْدَ تَوُرِنْسَ دُكَنْ غِنِنْ يَكٜىٰ حَطٜىٰ، شِينٜىٰ كُمَ يَكٜىٰسَا غِنِنْ يَيِ تَڧَارَ غِرْمَ حَرْ يَذَمَ هَيْكَلِ مَيْ ڟَرْكِے وَنْدَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰوَ عُبَنْ‌غِجِ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
dukan wanda aka haɗa tsarin ginin a cikinsa, yana kuma tashi ya zama haikali tsattsarka na Ubangiji.