Ephesians 2:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saboda yawan ƙaunar da yake mana, Allah, wanda yake mai yawan jinƙai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا اللَّهْ مَيْ يَوَنْ تَوْسَيِنٜىٰ، ڧَوْنَرْسَ ذُوَا غَرٜىٰمُ كُمَ تَايِيَوَ ڨُورَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah da yake mai yalwar jinƙai ne, saboda matsananciyar ƙaunar da yake yi mana,