Ephesians 2:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya yi haka domin a tsararraki masu zuwa yฤ nuna yalwar alherinsa da ya wuce misali, an bayyana alheransa da ya yi mana ta wurin Kiristi Yesu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููููููู ูููู ุฏููุงูู
ููู ุงูู ุฒูุงู
ูุงูู ู
ููู ุฐูููุง ููููููู ุงููููุญูููฐุฑูููุณู ุนูููููููุซูููฐ ู
ูุฑูุฑู ุงููููุงููุ ุงููููุญูููฐุฑูููููู ููุงุณูุ ููููููู ู
ูููุดู ุนูุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya yi wannan kuwa domin a zamani mai zuwa ya bayyana yalwar alherinsa marar misaltuwa, ta wajen nuna mana alheri ta wurin Almasihu Yesu.