Ephesians 2:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kuwa saboda aikin lada ba, don kada wani yă ɗaga kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَ كُوَ سَبُواْدَ عَيْكِنْ لَادَبَ، دُواْمِنْ كَدَ وَنِ يَيِ تَاڧَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba kuwa saboda da aikin lada ba, kada wani ya yi fariya.