Ephesians 3:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikinsa, kuma ta wurin bangaskiya a cikinsa ne muke da ƙarfin halin zuwa kusa da Allah gabagadi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثِكِنْسَ نٜىٰ مُكٜىٰ دَ ڧَرْڢِنْ حَلِ ذُوَا وُرِنْ اللَّهْ بَابُ ڟُواْرُواْ دَ أَمِنْثٜىٰوَ تَوُرِنْ بَنْ‌غَسْكِيَرْمُ غَرٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikinsa muke da gabagaɗin isa ga Allah, da amincewa, ta wurin bangaskiyarmu a gare shi.