Ephesians 3:20 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari ษ—aukaka ta tabbata a gare shi shi wanda yake da ikon yin aiki a cikinmu, yana kuma aikata abubuwa fiye da dukan abin da muke roฦ™o, ko muke tunani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽ ุชูŽุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุง ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ุณูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ู…ู ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒู ุญูŽุฑู’ ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงู…ู ุถููˆุงู’ฺงูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุงู…ููŠู ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦŠaukaka tฤ tabbata ga wannan da yake da ikon aikatawa fiye da dukkan abin da za mu roฦ™a, ko za mu zata nesa, wato, aikatawa ta ฦ™arfin ikonsa da yake aiki a zuciyarmu.