Ephesians 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A yayinda kuke karanta wannan, za ku gane abin da na sani game da wannan shirin Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُوَ كُنْ كَرَنْتَ وَنَّنْ، ذَاكُ عِيَ غَانٜىٰ دَ أَبِنْدَ نَسَنِ غَمٜىٰدَ أَسِيرِنْ أَلْمَسِيحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A yayin da kuka karanta wannan, za ku iya gane basirata saboda asirin Almasihu,