Ephesians 3:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An zaษe ni in bayyana wa dukan mutane shirin asirin nan wanda Allah, mahaliccin kome, ya ษoye shekara da shekaru.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ููู
ู ุงูููู ุจูููููู ูู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ููุฏูู ุงูููููู ููููููฐ ุนูููููุชู ุดูุฑูููููู ููุงููุณููุฑู ููููุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุฏู ุดูููฐููุฑู ููููููฐ ุนููปููุงูููููฐ ุงููููุฑููู ุงูููููู ุ ููููุฏู ููุญูููุซูู ุฏููููู ุงููุจูุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
in kuma bayyana wa dukan mutane shirin asirin nan wanda shekara da shekaru yake a ษoye a gun Allah, wanda ya halicci dukkan abubuwa.